Tehran (IQNA) Kungiyar addinin musulunci mai suna Fitiyanul al-Islam of Nigeria (FIN) ta bayyana cewa tana shirin daukar wani shiri na kula da dubban marayu da suka rasa iyayensu a hare-haren ta'addanci daban-daban a kasar.
Lambar Labari: 3488340 Ranar Watsawa : 2022/12/15